BBC navigation

Taron Sarakunan Gargajiya a Sokoto

An sabunta: 5 ga Nuwamba, 2013 - An wallafa a 17:10 GMT

Taron Sarakunan Gargajiya a Sokoto

  • Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar da Shugaban Majalisar Wakilan Nigeria, Hon Aminu Waziri Tambuwal da kuma Gwamnan jihar Kebbi, Saidu Usman Dakingari
  • Sarkin Gombe, Alhaji Shehu Usman Abubakar da wani Sarki daga kudancin Nigeria.
  • Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar.
  • Sarakunan gargajiya wadanda suka halarci taron a Sokoto.
  • Wasu Sarakunan Gargajiya a Nigeria.
  • Aku Uka na Wukari, Dr. Shekarau Angyu Masa-Ibi.
  • Wasu Sarakunan Gargajiya daga kudancin Nigeria.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.