BBC navigation

Mummunan fari a kasar Namibia

An sabunta: 13 ga Agusta, 2013 - An wallafa a 11:06 GMT

Mummanar fari a Namibia

 • Namibia
  Kasar Namibia mai sahara na fuskantar fari. Hukumar UNICEF ta ce yara dubu dari da goma na fama da tamowa.
 • namibia
  Yankin arewa maso yamma wato lardin Kunene, a nan lamarin yafi kamari. Makiyaya sun shafe shekaru biyu ba tare da samun ruwan sha ba.
 • namibia
  Shugaban Namibia, Hifikepunye Pohamba ya kaddamar da dokar ta-baci a watan Mayu inda aka kafa kwamitin tallafawa jama'a.
 • namibia
  Ko ina a bushe. Babu damshi sam.
 • namibia
  Mutane sai sun yi tafiya mai nisa kafin su samu ruwan sha. Kananan yara ma suna cikin matsalar.
 • namibia
  Akalla kashi talatin cikin dari na yara kanana a yankin suna fuskantar tamowa. Ma'aikatan agaji sun ce alkaluman za su iya karuwa.
 • nambia
  Mutane na cikin yanayi mara dadi sakamakon yunwa da karancin ruwan sama.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.