BBC navigation

Ra'ayi Riga: Zaben Shugaban kasar Mali

An sabunta: 26 ga Yuli, 2013 - An wallafa a 20:42 GMT

Garmaho

Shirin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki a Mali, a yunkurin sake kafa mulkin demokradiyya a kasar, bayan wani juyin mulki da kuma mamayar da Abzinawa 'yan-aware da masu kaifin kishin Islama suka yiwa arewacin Malin.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Ana lika postan 'yan takara

Jibi idan Allah ya kaimu ake shirin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki a Mali, a yunkurin sake kafa mulkin demokradiyya a kasar, bayan wani juyin mulki da kuma mamayar da Abzinawa 'yan-aware da masu kaifin kishin Islama suka yiwa arewacin Malin.

To shin yaya kuke kallon zaben ne? Kuma, ko zai haifar da zaman lafiya a Malin, da ma a yankin gaba daya?

A kan haka za mu tattauna, a filin Ra'ayi Rigar na yau.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.