BBC navigation

Mahaukaciyar guguwar birnin Oklahoma na Amurka

An sabunta: 21 ga Mayu, 2013 - An wallafa a 13:02 GMT

Mahaukaciyar guguwa a birnin Oklahoma

  • Oklahoma
    Gidaje da dama sun ruguje a birnin Oklahoma na Amurka.
  • Guguwar da ta ratsa birnin na Oklahoma ta yi mummunar barna
  • Galibin gidaje a birnin na Oklahoma sun ruguje.
  • Gini ya fado a kan wata mota sakamakon guguwar.
  • Wadansu iyaye suna kokarin tseratar da 'ya'yansu
  • Lamarin sai du'a'i
  • Gwamnati ta dauki alkwarin taimaka wa iyalan wadanda lamarin ya rutsa da su.
  • Dimbin motoci suka lalace sakamakon guguwar mai karfin gaske.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.