BBC navigation

Ra'ayi Riga: Gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika

An sabunta: 18 ga Janairu, 2013 - An wallafa a 21:34 GMT

Garmaho

Ranar Asabar 19 ga watan nan ne za a fara gasar cin kofin kwallon kafa na Afurka, a Afrika ta Kudu. Nijeriya, da Nijar da kuma Ghana na daga cikin kasashe 16 da zasu nemi lashe kofin. Ko yaya ku ke kallon shirye-shiryen da kasashen suka yi?

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Tambarin Hukumar CAF

Kasashe 16 ne za su fafata a wannan gasa

Ranar Asabar 19 ga wannan watan ne za a fara gasar cin kofin kwallon kafa na Afurka, a Afrika ta Kudu. Nijeriya, da Nijar da kuma Ghana na daga cikin ƙasashe sha- shidda da zasu nemi lashe kofin na Afrika a wannan gasa ta 29.

To yaya kuka ga irin shirye- shiryen da ƙasashen suka yi, kuma wacce ƙasa kuke ganin za ta lashe wannan kofi?

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.