Ra'ayi Riga: Rabon wayoyin salula ga manoma a Najeriya

10 Janairu 2013 An sabunta 18:17 GMT

A filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon za mu tattauna ne kan shirin gwamnatin Najeriya na rabawa manoma wayoyin salula miliyan goma a Najeriya, kamar yadda Ibrahim Mijinyawa ya bayyana a wannan bidiyon.