Yunkurin sasantawa a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya

8 Janairu 2013 An sabunta 16:24 GMT

Yunkurin ganin an hana Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya fadawa cikin yakin basasa na ci gaba da kankama. A wannan makon shugabannin 'yan tawayen da ke rike da wasu sassan kasar za su gana da shugaban kasar da mashawartansa - a kasar Gabon. Ga rahoton da Naziru Mikailu ya hada mana: