
Batun tsaro na ci gaba da jan hankulan jama'a a Najeriya, a don haka za mu tattauna batun a filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon, kamar yadda Isa Sanusi ya yi karin bayani.
Ba ka da manhajar flash player da ta dace
Batun tsaro na ci gaba da jan hankulan jama'a a Najeriya, a don haka za mu tattauna batun a filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon, kamar yadda Isa Sanusi ya yi karin bayani. Domin samun damar shiga cikin shirin, cike wannan gurbin:
* Yana nufin guraben da dole a cike su
BBC © 2013 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.
Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.