bbc.co.uk navigation

Ra'ayi Riga: 'Yancin Sudan ta Kudu: Kwalliya ta biya kudin sabulu?

An sabunta: 6 ga Yuli, 2012 - An wallafa a 21:02 GMT

Garmaho

Ranar Litinin Sudan ta Kudu za ta cika shekara guda da samun 'yancin kai. Kafin ballewa daga Jamhuriyar Sudan, an shafe shekaru ana yakin basasa tsakanin arewaci da kudancin Sudan; ko kwalliya ta biya kudin sabulu?

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

BBC © 2013 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.