
Wani batu da yanzu haka ake cece-kuce a kai a Najeriya, shi ne na zargin cin hancin da ake yiwa kwamitin da Majalisar Wakilai ta kafa domin bincikar sama da fadi da kudaden tallafin man fetur a kasar.
Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Honourable Faruk Lawal
Wani batu da yanzu haka ake cece-kuce a kai a Najeriya, shi ne na zargin cin hancin da ake yiwa kwamitin da Majalisar Wakilai ta kafa domin bincikar sama-da-fadi da kudaden tallafin man fetur a kasar. Shin me ya sa ake samun irin wadannan zarge-zarge ne a kusan duk lokacin da Majalisar Dokokin Najeriya ta kafa wani kwamiti don gudanar da bincike a kan wata almundahana? Wanne tasiri irin wadannan zarge-zarge ke yi a kan rahotannin kwamitocin da ma martabar Majalisar?
BBC © 2013 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.
Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.