BBC navigation

An rantsar da sabon shugaban kasar Faransa

An sabunta: 15 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 19:14 GMT

Garmaho

Sabon shugaban kasar Faransa François Hollande ya yi kira da a samu sabuwar mafita ga Turai, bayan rantsar da shi a matsayin sabon shugaban kasar ta Faransa.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Sabon shugaban kasar Faransa, François Hollande, ya yi kira da a samu wata sabuwar mafita ga Turai. Yayin da ya ke jawabi bayan rantsar da shi, Mista Hollande ya ce zai gabatar da wata shawara a gaban Tarayyar Turai wacce za ta tallata bunkasar tattalin arziki, ba kawai rage yawan bashi ba.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.