BBC navigation

Burtaniya ta koka kan makomar Somalia

An sabunta: 22 ga Fabrairu, 2012 - An wallafa a 19:58 GMT

Garmaho

A daidai lokacin da ake gudanar da taron koli kan makomar Somalia a birnin London, Fira Ministan Burtaniya David Cameron ya nuna damuwa kan yadda kungiyar Al Shabab mai fafutukar Islama ke yin illa ga makomar kasar.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

A daidai lokacin da ake gudanar da taron koli kan makomar Somalia a birnin London, Fira Ministan Burtaniya David Cameron ya nuna damuwa kan yadda kungiyar Al Shabab mai fafutukar Islama ke yin illa ga makomar kasar. Ga fassarar rahoton Yusuf Garard, editan sashin Somalia na BBC.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.