bbc.co.uk navigation

Facebook zai sayar da hannayen jarinsa

An sabunta: 2 ga Fabrairu, 2012 - An wallafa a 19:50 GMT

Garmaho

Shafin sada zumunta na Facebook ya shirya tsaf domin fara sayar da hannun jarinsa a kasuwar hada-hadar hannayen jari ta Amurka. Cinikin hannayen jarin Facebook karo na farko zai daga darajar hannun jarin shafin zuwa dala Biliyan biyar.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Shafin sada zumunta na Facebook ya shirya tsaf domin fara sayar da hannun jarinsa a kasuwar hada-hadar hannayen jari ta Amurka. Cinikin hannayen jarin Facebook karo na farko zai daga darajar hannun jarin shafin zuwa dala Biliyan biyar, hakan ka iya daga darajar farashin kamfanin har zuwa Dala Biliyan 100.

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.