
Wasu magoya bayan kwallon kafa a Masar sun bayyana yadda rikici ya faru a filin wasa na Al-Masri inda akalla mutane 74 suka rasa rayukansu.
Ba ka da manhajar flash player da ta dace
Wasu magoya bayan kwallon kafa a Masar sun bayyana yadda rikici ya faru a filin wasa na Al-Masri inda akalla mutane 74 suka rasa rayukansu. Lamarin dai ya haifar da suka ga hukumomin tsaron kasar ta kowacce fuska.
BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.
Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.