Gidan adana kayan zane-zane na 'yan Afrika a London

An sabunta: 27 ga Janairu, 2012 - An wallafa a 18:03 GMT

Garmaho

An bude wani gidan adana kayan zane-zane na zamanai na Tiwani Art Gallery a tsakiyar birnin London, suna kokarin maida hankali wajen adana ayyukan zane-zane da 'yan salin nahiyar afrika suka yi ta kowanne fanni.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

An bude wani gidan adana kayan zane-zane na zamanai na Tiwani Art Gallery a tsakiyar birnin London, suna kokarin maida hankali wajen adana ayyukan zane-zane da 'yan salin nahiyar afrika suka yi ta kowanne fanni - Sun yi wa bajakolin kayan farko lakabi da abubuwan da suka hada mu, wanda ya kunshi wasu ayyukan shararrun masu zane-zane biyar daga Najeriya. Naziru Mika'il ya halarci wurin ga kuma rahoton da ya hada mana:

Multimedia

bbc.co.uk navigation

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.