An kama mutumin da ya kirkiro shafin Megaupload

An sabunta: 26 ga Janairu, 2012 - An wallafa a 16:43 GMT

Garmaho

An kama mutumin da ya kirkiro shafin internet da ke kan gaba wurin musayar bayanai Megaupload, jami'ai a New Zealand sun kuma hana Kim Dotcom beli har sai wata kotu ta yanke hukunci kan yunkuri mika shi Amurka domin ya fuskanci shari'a.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Multimedia

bbc.co.uk navigation

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.