
Yan Najeriya da dama ne ke amfani da hanyoyin sadarwa na zamani wajen gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da wasu matakan da gwamnatin kasar ke dauka - kuma sun ce boren da aka yi a kasashen Larabawa ne ya basu kwarin gwiwa.
Ba ka da manhajar flash player da ta dace
A daidai lokacin da ake bukukuwan tunawa da boren da aka yi a kasashen Tunisia da Masar wanda ya kifar da gwamnatocin kasar, sannan ya haifar da bore a wasu kasashen Larabawa.
Tambayar ita ce ko za a sami makamancin wannan boren a kasashen Afrika?
Yan Najeriya da dama ne ke amfani da hanyoyin sadarwa na zamani wajen gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da wasu matakan da gwamnatin kasar ke dauka.
Irin wadannan mutane sun fito daga bangarori daban-daban na kasar, kuma sun shaida wa Ibrahim Shehu Adamu a Abuja cewa, boren na kasashen Larabawa ya yi tasiri wurin yunkurin na su:
BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.
Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.