CAN 2012: Ko kwalliya ta biya kudin sabulu?

An sabunta: 24 ga Janairu, 2012 - An wallafa a 18:38 GMT

Garmaho

Kasashen da ke karbar bakun gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen Afrika Equatorial Guinea da Gabon sun fara gasar da kafar dama, inda duka suka lashe wasanninsu na farko, ko kwalliya ta biya kudin sabulo?

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Kasashen da ke karbar bakun gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen Afrika Equatorial Guinea da Gabon sun fara gasar da kafar dama, inda duka suka lashe wasanninsu na farko. Duka kasashen sun kashe miliyoyin daloli wajen shirya gasar. Ko kwalliya ta biya kudin sabulo a kasashen da jama'a da dama ke fama da talauci, Naziru Mika'il na dauke da karin bayani.

Multimedia

bbc.co.uk navigation

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.