
Rundunar sojin Amurka tace tana bincike a kan wani hoton bidiyo wanda ke nuna mutane hudu sanye da kayan sojojin kasar suna fitsari a kan gawarwakin wasu mayakan kungiyar Taliban a Afghanistan.
Ba ka da manhajar flash player da ta dace
Rundunar sojin Amurka tace tana bincike a kan wani hoton bidiyo wanda ke nuna mutane hudu sanye da kayan sojojin kasar suna fitsari a kan gawarwakin wasu mayakan kungiyar Taliban a Afghanistan. Wani mai magana da yawun ma'aikatar tsaron Amurkar ta Pentagon ya ce hoton bidiyo mai ta da hankali ne matuka, kuma halayyar sojojin ba ta dace ba.
BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.
Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.