BBC

BBC Hausa

Shafin Farko > Hotuna da Bidiyo

Kakar Obama ta yi rawar murna

12 Nuw 2012 18:33 GMT
Sarah Obama

Sarah Obama ta jagoranci mutanen kauyen Kogelo da ke yammacin Kenya a wata rawa da suka yi ta murnar sake zaben Barack Obama a matsayin shugaban kasar Amurka.

Wannan dai kyauta ne, sai dai kamfanin da ya samar maka da layi ka iya cajar ka kudi. Ka duba Farashi da kuma tambayoyin da aka saba yi na bidiyo da hoto don karin bayani. Farashi da Hotuna da Bidiyo - Tambayoyin Da Aka Saba Yi.

Zabin sauti da bidiyo dai ya dogara ne da saurin intanet a wayar salularka. Ga misaliwasu kamfanonin wayar salula ba su bada damar sauko da sauti ko murya a layinsu.

Tura wannan bidiyon

Email Facebook Twitter