BBC

BBC Hausa

Shafin Farko > Hotuna da Bidiyo

Kamfanin Microsoft zai rufe Windows Messenger

9 Nuw 2012 15:15 GMT
Microsoft Messenger

A watan Maris na shekarar 2013 kamfanin Microsoft zai kawo karshen kafar aikewa da sakwannin gaggawa na Windows Live Messenger, shekaru goma sha hudu bayan kaddamar da ita.

Wannan dai kyauta ne, sai dai kamfanin da ya samar maka da layi ka iya cajar ka kudi. Ka duba Farashi da kuma tambayoyin da aka saba yi na bidiyo da hoto don karin bayani. Farashi da Hotuna da Bidiyo - Tambayoyin Da Aka Saba Yi.

Zabin sauti da bidiyo dai ya dogara ne da saurin intanet a wayar salularka. Ga misaliwasu kamfanonin wayar salula ba su bada damar sauko da sauti ko murya a layinsu.

Tura wannan bidiyon

Email Facebook Twitter