| Agaji | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Amfani da dandalin Gidan Rediyon BBC Muna son taimaka maku don ku ci gàjiyar dandalin sosai. Yi amfani da mahadun da ke kasa don kara fahimtar mu. Shawara a kan yadda za ka saurara shirye-shiryen rediyo da talabijin a dandalin BBC Shawara a kan yadda mashigarka ta intanet da fuskar kwamputarka don taimaka maka ka yi amfani da dandalimmu Yadda za ka yi amfani da ababe na musamman don sauraren shirye-shiryen gidan rediyon BBC. Karin bayani game da Gidan Rediyon BBC: Bayani game da mu da kuma abin da muke yi a intanet da kuma a rediyo. Amsoshin taimbayoyin da jama'a suke yawan yi game da mu Bayani game da dukkan BBC, abin da ya hada da dandali, da shirye-shiryen rediyo, da talabijin a Biritaniya. Za ka iya aika mana da imel da duk wata tambayar da kake da ita game da kowane bangare na BBC. |
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||