|
Mitocimmu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
MITOCIN DA MUKE WATSA SHIRYE-SHIRYEMMU Sashen Hausa na BBC yana watsa shirye-shirye guda ukku a kowace rana, na tsawon minti talatin talatin a harshen Hausa. Akwai shirin safe, akwai shirin rana, sannan kuma akwai shirin dare, dukkaninsu a lokutta kamar haka. A gajeren zango: Lokaci a agogon GMT Mitocin da muke watsa shirye-shirye 0530-0600: Mita 49 da 41 (Megahertz 5975 6135 7105) 0630-0700: Mita 31, da 21 da 25 ( Megahertz 9440, 13740 da 12015) 1345-1415: Mita 16 da 13 ( Megahertz 17690 17865 21490) 1930-2000: Mita 41, da 19 da 16 ( Megahertz 7205 15105 17885) A zangon FM: Ga masu saurare a jumhuriyar Niger, ana iya kama shirye-shiryen Sashen Hausa na BBC kai tsaye a gidan radiyon R-et-M, a kan zangon FM 104.5MHz a birnin Niamey. Sannan akan kama wadannan shirye-shirye a gidan Radio Anfani a kan zango 100Mhz a Damagaram da Maradi. | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||