| IKON MALLAKA | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Dukkan wani iko, har da ikon mallaka, na abin da ke cikin shafunan intanet na BBC, bisa wannan dalili, mallaka ne ko iko na BBC. Bisa shiga shafunan intanet na BBC, ka amince ke nan cewa za ka debi abin da ke ciki ne kawai don amfanin kanka ba wai ciniki ba. Ba a ba ka iznin kwafa, watsawa, diba, adanawa (ta kowace irin hanya), aikawa, nunawa ko sanya wa jamaa su ji, ko kwaskwarima ko sauyawa ta kowace irin hanya, abubuwan da ke cikin wannan dandalin intanet na BBC, bisa kowane irin dalili, ba tare da samun izni a rubuce ba daga BBC. |
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||