|
Game da mu
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
SASHEN HAUSA
Saurari Sashen Hausa na BBC don sanin abubuwan da ke faruwa a kowane sashe na duniya - tare da cikakken bayani a kan abubuwan da ke wakana da dumi duminsu daga Nigeria, da Ghana, da Jamhuriyar Niger, da sauran sassa na duniya.
Ma'aikatan Sashen Hausa Shugabar Sashen Hausa: Jamilah Tangaza Babban Mai tsara shiri: Mansur Liman Masu tsara shirye-shirye: Ahmed Abba Abdullahi Ma'aikaci Mai Zaman Kansa Sulaiman Ibrahim Katsina Ma'aikatammu a Nigeria Editan Afrika da Gabas ta Tsakiya a Abuja: Ahmed Idris Sauran Ma'aikata a Abuja Aliyu Abdullahi Tanko Sauran masu aiko da rahotanni daga Nigeria Bauchi: Shehu Umar Saulawa Masu aiko da rahotanni daga Nijar: Yamai: Gazali Abdou Tasawa Mai aiko da rahotanni daga Ghana: Iddi Ali Mai aiko da rahotanni daga Kamaru: Muhamman Babalala Mai aiko rahoto daga Sin Beijing: Balarabe Shehu Ilelah.
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||