Idan kana da wani labari, hoto ko murya ko bidiyo da kake jin za mu yi sha'awa, za ka iya turo mana zuwa BBC Hausa ta gurbin da ke kasa.
Sakon naka zai iya kasancewa sakamakon wani abu da ya faru a yankinku ko kuma idan kana da wani tunani na musamman kan wani abu da ke faruwa a kasar ku.
Kada ka manta, ka rubuta sunanka da adreshinka na E-mail da bayani kan hoton ko muryar ko bidiyo. Ka hada lambar wayarka ko da za mu bukaci yin magana da kai domin neman karin bayani.
Idan za ka dauki hoto to kada ka jefa kanka ko wasu cikin hadari, kada ka saba wa doka. Ka karanta matsayarmu Kaidojin amfani da shafi domin sanin cikakken bayani kan hakkin mu da kuma naka.
Idan ka turo bayananka to ka amince da Latsa Kaidojin amfani da shafi.
Idan kana wata matsala to ka tuntubi: Latsa sako@bbc.co.uk
za ka iya turo mana sakon hotuna da bidiyo ta e-mail: Latsa sako@bbc.co.uk
* Yana nuna wuraren da suka zama wajibi










