- Sauko da Takaitattun Labarai
- Sauko da Shirin Safe
- Sauko da Shirin Hantsi
- Sauko da Shirin Rana
- Sauko da Shirin Yamma
Mitocin Da Muke Watsa Shirye-Shiryenmu
Sashen Hausa na BBC yana watsa shirye-shirye guda hudu a kowacce rana, na tsawon minti talatin-talatin a harshen Hausa. Akwai shirin Safe, akwai shirin Hantsi, akwai shirin Rana, sannan kuma akwai shirin Dare, dukkaninsu a lokutta kamar haka.
A gajeren zango.
- Lokaci a agogon GMT Mitocin da muke watsa shirye-shirye
- 05.30 GMT - 06.00GMT: Mita 49 da 41 (Megahertz 5975, 6135, da 7205)
- 06.30 GMT - 07.00 GMT: Mita 31, da 21 da 25 ( Megahertz 9440, 7255 da 11750)
- 14.00 GMT - 14.30 GMT: Mita 16 da 13 ( Megahertz 15105, 17780 da 21630)
- 19.30 GMT - 20.00 GMT: Mita 41, da 19 da 16 ( Megahertz 11890, 15105, da 17885)
Ga masu saurare a jumhuriyar Niger, ana iya kama shirye-shiryen Sashen Hausa na BBC kai tsaye a gidan radiyon R-et-M, a kan zangon FM 104.5MHz a birnin Niamey.
Sannan akan kama wadannan shirye-shirye a gidan Radio Anfani a kan zango 100Mhz a Damagaram da Maradi.
A zangon FM:
|
Niger |
Birni |
Gidan rediyo |
|
Niamey |
100.4FM |
|
|
Niamey |
R&M 104.5FM |
|
|
Diffa |
Radio Anfani 100FM |
|
|
Birnin Konni |
Radio Anfani 100FM |
|
|
Maradi |
Radio Anfani 100FM |
|
|
Zinder |
Radio Anfani 100FM |
|
|
Tessaoua |
Radio Tarmamuwa 97.0FM |
|
|
Ghana |
Birni |
Gidan rediyo |
|
Tamale |
Fiila 89.3FM |
|
|
Kumasi |
Zuria 88.7FM |
|
|
Cameroon |
Birni |
Gidan rediyo |
| Garoua | 94.4FM | |
|
Burkina Faso |
Birni |
Gidan rediyo |
|
Dori |
Horizon 97.5FM |
|
|
Garango |
Horizon 101.1FM |
|
|
Ouagadougou |
Horizon 104.4FM |
|
|
Tenkodogo |
Horizon 97.6FM |
|
|
Ansongo |
Radio Aadar 107.8FM |
|
|
Gao |
Radio Aadar 101.7FM |
|
|
Goundam |
Radio Aadar 93FM |
|
|
Menaka |
Radio Aadar 91.9FM |
|
|
Sikasso |
Radio Aadar 99.5FM |







