Sashen Hausa
Saurari Sashen Hausa na BBC don sanin abubuwan da ke faruwa a kowane sashe na duniya - tare da cikakken bayani a kan abubuwan da ke wakana da dumi-duminsu a Najeriya, Ghana, da Jamhuriyar Niger, da Kamaru da kuma sauran sassa na kasashen yammacin Afrika.
Latsa Za a iya tuntubar mu a wannan addreshin na email
Ma'aikatan Sashen Hausa
Shugaban Sashen Hausa: Mansur Liman
- Babban Mai tsara shiri: Elhadj Diori Coulibaly
Masu tsara shirye-shirye:
- Ahmed Abba Abdullahi
- Aichatou Moussa
- Aminu Abdulkadir
- Suwaiba Ahmad
Ma'aikaci Mai Zaman Kansa
- Sulaiman Ibrahim Katsina
Ma'aikatammu a Nigeria
Ma'aikata a Abuja
- Aliyu Abdullahi Tanko
- Bashir Sa'ad Abdullahi
- Habiba Adamu
- Ibrahim Isa
- Ibrahim Mijinyawa
- Isa Sanusi
- Ibrahim Shehu Adamu
- Jimeh Saleh
- Muhammad Kabir Muhammad
- Muhammad Shafi'u Abba
- Nafisah Ahmad
- Nasidi Adamu Yahya
- Naziru Mika'il
- Raliya Zubairu
- Yusuf Tijjani
Sauran masu aiko da rahotanni daga Nigeria
- Enugu: AbdusSalam Ibrahim Ahmed
- Jigawa: Annur Muhammad
- Kaduna: Nura Muhammad Ringin
- Kano: Yusuf Ibrahim Yakasai
- Katsina: Abba Muhammad Katsina
- Lagos: Umar Shehu Elleman
- Maiduguri: Bilkisu Babangida
- Port Harcout: Abdullahi Muhammed Isa
- Sakkwato: Haruna Shehu Tangaza
Masu aiko da rahotanni daga Nijar:
- Yamai:Baro Arzika
- Maradi:Tchima Illa
Mai aiko da rahotanni daga Ghana:
- Iddi Ali
Mai aiko da rahotanni daga Kamaru:
- Muhamman Babalala










