bbc.co.uk navigation

CIKKAKUN RAHOTANNI

An sabunta: 16 ga Mayu, 2012 - An wallafa a 14:34 GMT

A birnin Kano da ke arewacin Najeriya an mika kayan daki da gudunmawar Naira dubu ashirin ga amare dari wadanda aka aurar ranar Talata.

Mahukunta a kasar Peru na shirin bullo da tsarin da zai bukaci gabatar da shaidar rashin tabin hankali kafin a yiwa ma'aurata rajistar aure.

Karin cikakkun rahotanni

    • Najeriya

      • "Afuwa ga 'yan kungiyar Boko Haram"
    • Kasashen duniya

    • Muhimman mutane

Gasar wasannin Olympics

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.