BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 06 Nuwamba, 2009 - An wallafa a 10:53 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Wasannin Gasar Premier ta Ingila A Karshen Mako
 
Aston villa ce zata karbi bakoncin Bolton, a yayinda kuma Portsmouth zata garzaya gidan Blackburn domin su kece raini.

Manchester City kuwa zata kare ne da Burnley, sai kuma Tottenham da zata kara da Sunderland.

Wolverhampton dai zata karbi bakoncin Arsenal ne.

Sai kuma babban wasan na karshen mako a inda Chelsea zata kece raini da Manchester United a filin wasan na Stamford Bridge.

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri