BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 06 Nuwamba, 2009 - An wallafa a 08:45 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Najeriya Ta Tsallake Zuwa Quarter Finals
 
Nigeriya ta lallas New Zealanda a wasan zagaye na biyu a gasar cin kofin kwallon kafa ta matasa 'yan kasa da shekaru goma sha bakwai da aka buga a Abuja.

Kafin a tafi hutun rabin lokaci dai, Najeriya ta zira kwallaye uku ne.

A yanzu haka dai, Najeriya zata kara da Jamhuriyar Koriya a wasan quarter finals, ranar litinin a birnin Calabar

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri