|
Benfica Ta Lallasa Everton A Gasar Europa
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Javier Saviola da Oscar Cardoza ne suka zira wa Benfica kwallaye a yayinda ta doke Everton a gida a gasar Europa ta Turai.
Saviola ne ya fara zira kwallo wasu 'yan mituna bayan an dawo hutun rabin lokaci. A wasan da aka buga a zagayen farkon tsakanin kungiyoyin biyu, Benfica ce ta lallasa Everton da ci biyar da nema. A yanzu haka dai Everton ce ta biyu a rukunin da ta ke, kuma ya rage mata wasanni biyu a rukunin. |
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||