|
West Ham Ta Doke Aston Villa
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
West Ham ta Doke Aston Villa Da Ci Biyu Da Daya a wasan da suka buga a gasar Premier ta Ingila da aka taka a ranar Laraba.
Dan wasan West Ham Mark Nobel ne ya fara zira kwallon farko da fenarity kafin a tafi hutun rabin lokaci. Sai kuma Dan wasan Aston Villa Ashley Young ya fanshe bayan an dawo hutun rabin lockaci, kafin kuma West Ham din ta kara zira kwallo ta biyu.
Wanan dai shine nasaran farko da kungiyar kwallon kafan ta samu a kakan wasannin wanan shekarar a gida. |
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||