BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 05 Nuwamba, 2009 - An wallafa a 10:05 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Columbia Zata Kara Da Turkiya A Quarter Finals
 
Columbia dai ce zata fafata da Turkiya a wasan quarter finals a gasar cin kofin kwallo ta duniya ta matasa 'yan kasa da shekaru goma sha bakwai da Najeriya ke karban bakonci.

Columbia dai ta doke Argentina ne a wasan zagaye na biyu da ci uku da biyu, a yayinda kuma Turkiya ta lallasa Hadadiyar Daular Larabawa da ci biyu da nema.

Switzerland zata Kara ne da Italiya a wasan quarter finals.

Switzerland ta doke Jamus ne da ci hudu da uku a wasan zagaye na farko, sai kuma Italiya da itama ta doke Amurka da ci biyu da daya.

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri