BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 03 Nuwamba, 2009 - An wallafa a 13:14 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
Beckham Zai Tafi AC Milan Na Wucin Gadi
 
Dan kwallon Ingila, David Beckham ya rabtaba hanun yarjejeniyar da zai sa shi zuwa kungiyar AC Milan aro a watan Junairun badi, daga kungiyar sa ta Los Angeles Galaxy da ke Amurka.

Beckham wanda ya ke da shekarun haihuwa talatin da hudu Zai tafi AC Milan aro ne domin inganta yiwuwarsa na buga wa Ingila kwallo a gasar cin kofin duniya wanda za a yi a badi.

Dan wasan dai ya taka wa Milan Leda a kakanin wasanni da ya gabata ne a lokacin da kungiyar sa ke hutu bayan ta kammala kakan wasa a Amurka.

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri