|
Adiyiah Zai Koma AC Milan
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Dan wasan gaba na kasar Ghana, Dominic Adiyiah zai koma AC Milan a watan Junairun badi.
Mataimakin Shugaban kungiyar AC Milan , Adriano Galliani ya ce zasu sayi wannan matashin ne saboda irin rawar ganin da yayi a gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta matasa 'yan kasada shekaru ashirin wanda Ghana ta lashe. A yanzu Adiyiah zai taka leda tare da irinsu Ronaldinho da Beckham a filin wasa na san siro |
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||