BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
An sabunta: 02 Nuwamba, 2009 - An wallafa a 14:37 GMT
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
FIFA Ta Jinjinawa Najeriya
 
Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta duniya wato FIFA tace kawo yanzu ta gamsu da yadda Najeriya ke daukar bakoncin gasar kwallon kafa ta matasa 'yan kasa da shekaru goma sha bakwai.

A wani taron manema labarai da hukumar ta kira a Abuja, Matamakin Shugaban Hukumar Mista Jack Warner ya ce Najeriya ta taka rawar gani a wasanin zagaye na farko da aka kamalla , a yayinda kuma ake tunkarar wasanin zagaye na biyu.

Kafin a fara gasar sai da hukumar ta FIFA tayi barazanar dauke gasar daga Najeriya saboda kasa cika wasu sharudan da aka gindaya.

 
 
KA KUMA DUBA
 
 
Aika ìmel ga aboki   Wanda za a iya gurzawa
 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri