bbc.co.uk navigation

Sakatariyar harkokin wajen Amurka, Hillary Clinton ta soki daure wani likita dan Pakistan da ya taimaka Hukumar tsaro ta CIA, wajen gano inda Osama Bin Laden ya ke a Pakistan.

Akalla mutane ashirin da biyar ne suka mutu a wani rikici daya barke a kan iyakar Burkina Faso da kasar Mali.

Kotun hukunta miyagun laifufuka ta duniya, ICC ta yi watsi da karar da wasu fitattun 'yan Kenya hudu suka daukaka, bayan da aka zarge su da aikata laifufukan cin zarafin bil-adama.

Wasanni

Cikakkun Rahotanni

Shirye-shirye na Musamman

BBC © 2012 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.