Shafin Farko / Ƙa’idojin aiki

‘Yanci

Idan kana son a amince da kai, to ka tabbatar wa jama’a cewa kana da ‘yanci. Ya kamata ɗan jarida ya kare kansa daga buƙatun hukuma ko ƙungiya a wajen aikata kuskure. ‘Yanci ba cijewa ba ne ko zargin mutane ba dalili wai don ka nuna kana da ‘yanci.