Shafin Farko / Ƙa’idojin aiki

Rashin nuna bambanci

Rashin nuna bambanci yana ɗaya daga cikin abubuwan da BBC ta yi suna a kai. BBC ba za ta iya fitowa da gangan ta rungumi wani ra’ayi guda na zaman duniya ba. Don haka, lalle ɗan jarida ya duba kowane ɓangare na labarin da zai bayar don ya tabbatar babu nuna bambanci a ciki.