Shafin Farko / Harshe

Manyan haruffa

A rubutun Hausa akwai kalmomi da dama da in an zo rubuta su, wajibi ne harafinsu na farko ya zama babban baƙì.Ban da farkon jumla da kowa ya san cewa ana farawa ne da babban baƙi, akwai kuma kalmomi da dama da lalle ne harafinsu na farko ya kasance babba, kamar yadda Sulaiman Ibrahim Katsin ya yi bayani a kai.