Shafin Farko / Harshe

Manunan lokaci

Ana rubuta jumloli na aikatau bisa la’akari da lokcin aukuwar lamarin da suke magana a kai.Shuɗaɗɗen lokaci shi ne na abin da ya riga ya auku ko ya kasa aukuwa a can baya.Abin da ake cikin yi a halin yanzu ana amfani da wakilin suna ne da kuma ‘na’ a matsayin kalma guda, kana a bayyana aikatau ɗin da ake yin.