Shafin Farko / Harshe

Mufuradi da jam’i

Ba daidai ba ne ka ba da sigar mufuradi ga abin da yake jam’i ne.Haka kuma ba za ka ba da sigar jam’i ga abin da yake mufuradi ba. Kowace ƙwarya da abokiyar burminta.Kalmomin da aka linka, wato aka maimaita, don yin jam’i ko bayanau, ana haɗe su ne ta hanyar sanya masu gaɓà.