Shafin Farko / Harshe

Haɗau

Kalmomin haɗi suna haɗa wani bangare na jumla da wani ko wasu, ko kuma su haɗa wata jumlar da wata ko wasu, don tada jumla guda.Irin waɗannan kalmomi suna da nasu ƙa’idojin na rubuta su.