Shafin Farko / Harshe

Siffa da wakilin suna

Ba daidai ba ne ka rubuta: ko wane, ko waɗanne, ko mai, ko yaushe, ko ina in ba tambaya kake yi ba. Mai karatu zai iya yi wa saƙonka ragguwar fahimta.Zai iya fara karanta su tare da zaton tambaya ce ka fara yi, wadda sauran kalmomin da za su biyo baya za su kammala. Sai kuma ya ga ba haka ba.Sulaiman Ibrahim Katsina ya nuna yadda za a kauce wa faɗawa cikin wannan tarko.