Shafin Farko / Yadda ake aikin

Ba da umurnin yin rahoto

Game da ba da umurni ga ɗan rahoto, ku soma amincewa labarin game da mine ne? Akwai wani sabon ɓangarensa da za a kalla? Yaya ya kamata a yi labarin da kuma tsawonsa? Lura da matsaloli, na na’ura ko kuma tsaron lafiya. Yi shirin ko-ta-kwana. Tattaunawar mai ba da umurnin da ɗan rahoton ita ce hanya mafi kyawo ta cika aiki , in ji Joseph Warungu