Za a iya tabbatar da ƙa’idojin BBC ne kawai ta amfani da sahihan bayanai, da lafazi da ya dace da kuma amfani da harshe ba tare da kuskure ba. Wannan dandali ya maida hankali ne a kan harshen Hausa, da ƙa’idojin aikin BBC, da hanya mafi ƙwarewa ta yin aikin jarida